Cibiyar Hubbaren Abbasi ta sanar da cewa;
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Cibiyar Hubbaren Abbasi ta sanar da halartar mahajjata maza da mata 1750 daga kasashe daban-daban 16 don rubuta kur'ani mai tsarki da masu ziyarar Arbaeen suka rubuta a Karbala.
Lambar Labari: 3488128 Ranar Watsawa : 2022/11/05